0003 – Zato da Zancen Zuci
Tambaya
Assalamu alaikum.
Malam inada tambayoyi Kamar haka, ta farkodai itace:. Malam nine nike naman wani aiki, Kuma Ina adduar kullum ALLAH yabani, kawai wataran hadu...
0002 – Sallar Kasaru
Tambaya
Aslm! Na kasance a NYSC camp amma mun shafa 21 days muna sallah qasaru bisa umurnin camp liman. Meye hukuncin?
Amsa
Daga Dr. Ibrahim Maqary: Mutumin...
0001 – Sakin Aure
Tambaya
Assalamu alaikum, Malam
Idan mutum yasaki matarsa saki daya harta gama idda bai mayar da itaba sai aka sake daura musu aure, to malam meye...